Extendimos las ofertas estos Buscadays con hasta 80% dcto.  Ver más

menú

0
  • argentina
  • chile
  • colombia
  • españa
  • méxico
  • perú
  • estados unidos
  • internacional
portada Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya
Formato
Libro Físico
Editorial
N° páginas
112
Encuadernación
Tapa Blanda
Dimensiones
22.9 x 15.2 x 0.6 cm
Peso
0.16 kg.
ISBN13
9781715331948

Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya

Love God Greatly (Autor) · Blurb · Tapa Blanda

Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya - Greatly, Love God

Libro Nuevo

$ 27.140

$ 37.700

Ahorras: $ 10.560

28% descuento
  • Estado: Nuevo
  • Quedan 70 unidades
Origen: Estados Unidos (Costos de importación incluídos en el precio)
Se enviará desde nuestra bodega entre el Lunes 29 de Julio y el Jueves 08 de Agosto.
Lo recibirás en cualquier lugar de Chile entre 1 y 3 días hábiles luego del envío.

Reseña del libro "Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya"

"Ya ku ƙaunatattuna, tun da yake Allah ya ƙaunace mu haka, ai, mu ma ya kamata mu ƙaunaci juna." (1 Yahaya 4:11). Yahaya ya rubuta har sau goma sha uku cikin wasikun shi guda uku kalmomin karfafawa wa masu karatu domin su kaunaci juna. MUNA KAUNA DOMIN SHI NE YA FARA KAUNAN MU / 1 YAHAYA 4:19 Muna iya kaunan juna domin mu ma mu samu kauna daga Allah, wanda Ya ba da ɗan Shi haɗaya domin mu. "Ƙauna kuwa ita ce mu bi umarninsa. Umarnin kuwa, shi ne kamar yadda kuka ji tun farko, cewa ku yi zaman ƙauna." (2 Yahaya 1:6) A cikin wannan wasikun, Yahaya ya bayyana abin da ya haɗa kauna da biyayya. Karfafawan da ya bayar wa Iklisiya ta farko har gare mu shi ne mu zama da aminci ga dokokin Allah. Ta wurin biyayya, za mu iya kaunan juna kuma mu nuna kauna ga duniya duka. Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya za mu duba litattafen 1, 2, da 3 Yahaya da yadda ya umurce da kuma karfafa ma su bin Kristi su zama cikin kaunan Allah. Karfafawan Yahaya kan cewa ma su bi su kaunace juna na da muhimmanci a yau kamara yadda yak e a da. Wannan binciken za mu duba yadda kaunan Kristi ya canza mu kuma ya canza duniya ta wurin biyayyan mu ga dokokin Shi. Mu na fatan za ki haɗa kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken na tsawon mako huɗu. Za ki samu Karin abubuwan da ya shafi Sanin Kauna a kowanne da kuma rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayin cikin rubuce rubucen mu na kullum, da jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda mu ke koya rayuwa da kauna kamara yadda Yesu Ya yi rayuwa da nuna kauna.

Opiniones del libro

Ver más opiniones de clientes
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)

Preguntas frecuentes sobre el libro

Todos los libros de nuestro catálogo son Originales.
La encuadernación de esta edición es Tapa Blanda.

Preguntas y respuestas sobre el libro

¿Tienes una pregunta sobre el libro? Inicia sesión para poder agregar tu propia pregunta.

Opiniones sobre Buscalibre

Ver más opiniones de clientes