Compartir
Abokantaka: Iko da Manufa da Kuma Tanadin Abokantaka. (en Inglés)
Love God Greatly
(Autor)
·
Blurb
· Tapa Blanda
Abokantaka: Iko da Manufa da Kuma Tanadin Abokantaka. (en Inglés) - Greatly, Love God
$ 20.860
$ 37.920
Ahorras: $ 17.060
Elige la lista en la que quieres agregar tu producto o crea una nueva lista
✓ Producto agregado correctamente a la lista de deseos.
Ir a Mis Listas
Origen: Estados Unidos
(Costos de importación incluídos en el precio)
Se enviará desde nuestra bodega entre el
Viernes 28 de Junio y el
Miércoles 10 de Julio.
Lo recibirás en cualquier lugar de Chile entre 1 y 3 días hábiles luego del envío.
Reseña del libro "Abokantaka: Iko da Manufa da Kuma Tanadin Abokantaka. (en Inglés)"
Ko kin taɓa tunanin yadda abokantaka na iya kara ya da bishara? " ... DOMIN SU ZAMA ƊAYA SOSAI, DUNIYA TA GANE KAI NE KA AIKO NI ... " - YAHAYA 17:23 Ɗayantakan jikin Kristi ya zama shaidar kaunan da Allah Ya ke da shi domin duniya. Yesu Ya yi addu'a domin jikin Kristi su zama shaidar kaunan Allah ta wurin kauna wa juna. Yadda mu ke gudanar da kan mu cikin abokantaka na da muhimmanci cikin shaida kaunan Allah. Kaunci abokan mu, ɗaukan nauyin juna, sulhunta saɓani, yin rayuwa tare duk na nuna kaunan Allah da amincin Shi ga mutanen Shi. Abokantakan mu shaida ne ga kauna har ga haɗaya da Kristi Ya yi domin mutanen Shi. A hakanan idan abokantakan mu na cike da saɓani, rashin ganewa, musu, gulma da rashin amana, mun zama shaidu marasa kyau ga bishara. Idan abokantakan mu na nan kamar ta duniya, mu na ɓata shaidar Kristi. Abokantaka bincike ne mai zurifi cikin abin da ake nufi da rayuwa cikin abokantaka ta Littafi mai Tsarki. Wannan binciken zai bincika yadda mu ke bukatan zumunci, babban albarkan abokantaka, yadda za mu gane kuma mu guje abokantaka marasa kyau, kuma da yadda babban tanadin abokantaka na sumuwa cikin Shi wanda Ya ba da ransa domin abokan shi. Wannan shi ne bincike ma fi daidai domin yi da kawaye! Ki tara kawayen ki sai mu haɗa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Abokantaka a duka wuraren tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum, da jamma'a masu kauna domin karafafa ki yayinda ki ke cikin gina kuma da tsaron abokantaka irin ta Littafi mai Tsarki
- 0% (0)
- 0% (0)
- 0% (0)
- 0% (0)
- 0% (0)
Todos los libros de nuestro catálogo son Originales.
El libro está escrito en Inglés.
La encuadernación de esta edición es Tapa Blanda.
✓ Producto agregado correctamente al carro, Ir a Pagar.