Regala un libro a papá con hasta 80% dcto.  Ver más

menú

0
  • argentina
  • chile
  • colombia
  • españa
  • méxico
  • perú
  • estados unidos
  • internacional
portada Yesu ne komai namu: Binciken Littafin Ibraniyawa
Formato
Libro Físico
Editorial
N° páginas
154
Encuadernación
Tapa Blanda
Dimensiones
22.9 x 15.2 x 0.8 cm
Peso
0.21 kg.
ISBN13
9781715534585

Yesu ne komai namu: Binciken Littafin Ibraniyawa

Love God Greatly (Autor) · Blurb · Tapa Blanda

Yesu ne komai namu: Binciken Littafin Ibraniyawa - Greatly, Love God

Libro Nuevo

$ 27.140

$ 37.700

Ahorras: $ 10.560

28% descuento
  • Estado: Nuevo
  • Quedan 100+ unidades
Origen: Estados Unidos (Costos de importación incluídos en el precio)
Se enviará desde nuestra bodega entre el Lunes 29 de Julio y el Jueves 08 de Agosto.
Lo recibirás en cualquier lugar de Chile entre 1 y 3 días hábiles luego del envío.

Reseña del libro "Yesu ne komai namu: Binciken Littafin Ibraniyawa"

Hasken ɗaukakan Shi. Alaman Ruhun Shi. Ya fi mala'iku sosai. Ɗaukakan Shi ya fi na Musa. Cike da aminci a zaman ɗa bisa gidan Allah. Baban Firist. Mai jangaba. Bege mafi kyau. Mai tsarki, mara laifi, mara aibi. An girmama Shi bisa dukan sammai. Kamalalle har abada. Yesu ne komai namu: Shi ne Mai tanadawa, mai rike mu, Mai ba da shawarwari da zaman lafiya. Shi ne babban Firist, Ya na zuwa gaban Allah a madadin mu. Ya ɗauki zunuban mu da kunyan mu kuma sai Ya ba mu sabon rai a cikin Shi. Duk begen mu a cikin Shi ya ke. Littafin Ibraniyawa ya na nuna girman Kristi a kowani shafi. Girman Yesu ya fi komai da mu ke kokarin sa begen mu akai, amma Shi ne Mai halita kuma mai rike komai. Aikin Shi a madadin mu shi ne ya cice mu, sai ya buɗe mana hanyan zumunci da Allah. Yayinda mu ke binciken Littafin Ibraniyawa, za mu gan iyakan abin da za mu iya yi wa Yesu: badagaskiya. Ta wurin alherin Shi Ya cice mu. Yin rayuwa cikin bangaskya babu sauki, amma za mu iya samu hutu cikin sannin cewa za mu zauna tare da Shi har abada. Mu na iya samun karafafawa cikin maza da matan da sun badagaskiya kan Shi. Za mu iya zama da karfin cikin bangaskiyan mu, da sanin cewa wanda mu ka sa bangaskiyan mu akai ba za canza ba. Yesu ne Komai Namu binciken Littafi mai Tsarki ne akan littafin Ibraniyawa. Yayinda mu ke bincike da tunani akan girman Kristi, mu na neman mu samu rayuwan mu ya canza ta wurin Shi. Shi kaɗai ne ya cancanci yabon mu. Shi kaɗai ne ya cancanci zuciyar mu. Shi ne komai namu. A cikin wannan binciken akwai shirin karatu na tsawon mako shida, kalubale na mako mako, da kuma tambayoyin sa tunani, da karatun kullum domin ya taimake ki samu da kuma gane Maganan Allah. Mu haɗa kai domin wannan bincike na tsawon mako shida a yannan gizo ko akan app namu na Love God Greatly. Za ki samu kayakin da sun shafi Yesu ne Komai Namu a dukan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, karin bayani ta wurin karatun kullum, da jamma'a masu kauna domin karfafa ki yayinda ki..

Opiniones del libro

Ver más opiniones de clientes
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)
  • 0% (0)

Preguntas frecuentes sobre el libro

Todos los libros de nuestro catálogo son Originales.
La encuadernación de esta edición es Tapa Blanda.

Preguntas y respuestas sobre el libro

¿Tienes una pregunta sobre el libro? Inicia sesión para poder agregar tu propia pregunta.

Opiniones sobre Buscalibre

Ver más opiniones de clientes